Ezekiel 17:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ce musu, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa babbar gaggafa mai manyan fikafikai, dogayen gasusuwa da gasusuwa da yawa masu launi iri-iri ta zo Lebanon. Ta cire kan alโul,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐุ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ููุชู ุจูุจููุฑู ุบูุบฺููขู ู
ููู ู
ููููููู ฺขฺูููขููููู ู
ููู ุฏููุงูุบูููููฐูู ุบูุงุดู ู
ูุงุณู ูููู ุฏูุจูู
ู ุฏูุจูู
ู ุชูุฐููุงู ููููฐุจููููุงููุ ุชูููููููููฐ ูููู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุณูููฐุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce, Ubangiji Allah ya ce, โWata babbar gaggafa mai manyan fikafikai, da dogayen gasusuwan fikafikai da gasusuwa da yawa masu launi iri iri, ta zo Lebanon ta ciri kan itacen al'ul.