Ezekiel 18:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A ce yana da ɗa wanda yana kisa ko yana yin ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا عِدَنْ مُتُمِنْ يَحَيْڢِ طَا وَنْدَ يَذَمَ طَنْ ڢَشِ، كُواْ مَيْ ظُبْدَ جِنِ، كُواْ يَعَيْكَتَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma idan ya haifi ɗa wanda ya zama ɗan fashi, mai kisankai, yana yi wa ɗan'uwansa ɗaya daga cikin abubuwan nan, [ko shi kansa,