Ezekiel 18:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(ko da yake mahaifin bai yi ko ɗaya daga cikinsu ba). “Yakan ci abinci a duwatsun tsafi. Yakan ƙazantar da matar maƙwabci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ بَابَنْسَ بَيْيِ طَيَ دَغَ ثِكِنْسُ بَ، شِ طَنْ ذَيْ مُتُ؞ «طَنَّنْ يَكَنْ ثِ عَبِنْثِ أَوُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ عَتُدَّيْ؞ يَكَنْ كُمَ ڧَظَنْتَرْدَ مَاتَرْ مَڨُوبْثِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
bai yi irin waɗannan abubuwa ba,] wato yana cin abinci a ɗakin tsafi, yana kwana da matar maƙwabcinsa,