Ezekiel 18:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan ci zalin matalauta da mabukata. Yakan yi fashi. Ba ya mayar da abin da aka jinginar masa. Ya dogara ga gumaka. Yana aikata ayyukan banฦ™yama.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ูˆูŽู…ูŽุชูŽู„ูŽูˆู’ุชูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุจูฺงูŽุงุชูŽ ุฏูŽู†ู‘ููŠูŽุŒ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ูŠู ุณูŽุงุชูŽุงุŒ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ฺงู ูŠูŽู…ูŽูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฌูู†ู’โ€Œุบูู†ูŽุฑู’ ู…ูŽุณูŽุž ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ุจูŽูˆู’ุชูŽุงูˆูŽ ุบูู…ูŽูƒูŽุŒ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ฺจูŽู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana kuma cin zalin matalauta masu fatara, yana yin ฦ™wace, ba ya mayar da abin da aka jinginar masa, yana bauta wa gumaka, yana kuma aikata abubuwa masu banฦ™yama,