Ezekiel 18:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan ba da bashi da ruwa ya kuma karษi riba mai yawa. Irin wannan mutum zai rayu? Ba zai rayu ba! Domin ya aikata dukan waษannan abubuwa masu banฦyama, tabbatacce za a kashe shi, kuma hakkin jininsa zai zauna a kansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ููุฑููปู ฺงูุธูุงู
ูุฑู ุฑููุจู ุนููููู ุจูุงุดูุ ูููู ููุฑููปูุฑู ฺงูุงุฑู ุฏูุบู ุฑููุจูุฑูุ ุงููุฑููู ููููููู ุทูุง ุฐููู ุฑูุงูู ููููุ ุญฺูงฺููงูุ ุจูุฐููู ุฑูุงูู ุจู! ุบูู
ูุง ููุนูููููุชู ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููููู ุจููู ฺจูู
ูุ ููููููู ุฐููู ู
ูุชูุ ุงููููุญููููู ุฌูููููุณู ูููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana ba da bashi da ruwa da ฦari, wannan ba zai rayu ba, gama ya aikata dukan abubuwan nan masu banฦyama. Zai mutu lalle, alhakin jininsa kuwa yana a kansa.