Ezekiel 18:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma a ce wannan ษa yana da ษa wanda ya ga dukan zunuban da mahaifinsa yake aikata, kuma ko da yake ya gan su, bai yi ko ษaya daga cikin irin abubuwan nan ba, wato,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ุนูุฏููู ููููููู ุทูุง ููุญฺูููขู ุทูุง ููููุฏู ููุบู ุฏููููู ุฐูููุจูููุฏู ุจูุงุจูููุณู ููููุ ุณููู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ุจููู ุนูููููุชู ุงููุฑููู ุงููุจูุจูููููููู ุจูุ ุฐููู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โAmma idan wannan mutum ya haifi ษa wanda ya ga dukan laifofin da mahaifinsa ya yi, sa'an nan ya ji tsoro, bai kuwa yi haka ba,