Ezekiel 18:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bai ci abinci a duwatsun tsafi ba ko ya dogara ga gumakan gidan Isra’ila. Bai ƙazantar da matar maƙwabcinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَيْثِ عَبِنْثِ أَوُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ عَتُدَّيْ بَ، بَيْ بَوْتَاوَ غُمَكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ بَ؞ بَيْ ڧَظَنْتَرْدَ مَاتَرْ مَڨُوبْثِنْسَبَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
bai ci abinci a ɗakin tsafi ba, bai bauta wa gumakan mutanen gidan Isra'ila ba, bai kwana da matar maƙwabcinsa ba,