Ezekiel 18:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yakan janye hannunsa daga zunubi ba ya kuma ba da bashi da ruwa ko karษan riba da yawa. Yakan kiyaye dokokina ya kuma bi ฦaโidodina. Ba zai mutu saboda zunubin mahaifinsa ba; tabbatacce zai rayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ุฌูููููููฐ ุญููููููุณู ุฏูุบู ูููู ู
ูุบูููุชูุงุ ุจูุงูู ููุฑููปูุฑู ฺงูุธูุงู
ูุฑู ุฑููุจู ุนููููู ุจูุงุดูุ ูููุงู ููููุฑููปู ูููู ฺงูุงุฑู ุฏูุบู ุฑููุจูุฑูุ ูููููู ููููุงููููฐ ุนูู
ูุฑูููููููุ ูููููููู ุชฺูขููู ุจูุณูุบู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุ ููููููู ุทูุง ูููู ุจูุฐููู ู
ูุชู ุณูุจููุงูุฏู ุฐูููุจููู ุจูุงุจูููุณูุจูุ ุญฺูงฺููงูุ ุทูููููู ุฐููู ุฑูุงูู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana hana hannunsa aikata mugunta, bai ba da bashi da ruwa ko wani ฦari ba, yana kiyaye ka'idodina, yana kuma bin dokokina, ba zai mutu saboda laifin mahaifinsa ba, amma zai rayu.