Ezekiel 18:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDuk da haka kukan yi tambaya, โMe ya sa ษan ba zai sami rabo a laifin mahaifinsa ba?โ Da yake ษan ya yi abin da yake daidai da kuma gaskiya, ya kuma kiyaye dukan ฦaโidodina, tabbatacce zai rayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏูููุฏููููู ููููุซูููฐุ โนู
ูููฐููุณูุง ุทูุง ุจูุฐููู ุทููููู ุงููููุญููููู ฺููููขููู ุจูุงุจูููุณูุจูุโบ ุณูุนูุฏูู ุทูุง ููุนูููููุชู ุบูุณูููููุ ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ูููู ููู
ู ููููุงููููฐ ุฏููููู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏูููุ ุญฺูงฺููงู ุฐููู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โZa ku yi tambaya cewa, โMe ya sa ษa ba zai ษauki hakkin laifin mahaifinsa ba?โ Sa'ad da ษan ya bi shari'a, ya yi abin da yake daidai, ya kiyaye dokokina sosai, lalle zai rayu.