Ezekiel 18:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Me ku mutane kuke nufi da faɗar wannan karin magana a kan ƙasar Isra’ila cewa, “ ‘Ubanni sun ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoran ’ya’ya kuwa sun mutu’?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مٜىٰكُكٜىٰ نُڢِ دَ ڢَطِنْ كَرِنْ مَغَنَرْ نَنْ غَمٜىٰدَ ڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ « ‹إِيَايٜىٰ سُنْثِ یَیَنْ إِنَبِے مَاسُ ڟَامِ، عَمَّا هَڧُواْرَنْ یَیَنْ نٜىٰ سُنْ مُتُ›؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Me kuke nufi da faɗar wannan karin magana a kan ƙasar Isra'ila cewa, ‘Ubanni sun ci 'ya'yan inabi masu tsami, Hakoran 'ya'ya kuwa sun mutu’?