Ezekiel 18:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œAmma in mugun mutum ya juya daga dukan zunubin da ya aikata ya kuma kiyaye dukan ฦ™aโ€™idodina ya kuwa yi abin da yake daidai da kuma gaskiya, tabbatacce zai rayu; ba zai mutu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูุฏูŽู†ู’ ู…ููˆุบูู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุฌููˆูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ูŠูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ุณูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุฏููƒูŽู†ู’ ฺงูŽูฐุนูุฏููˆุงู’ุฏูู†ูŽุŒ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุŒ ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ุฐูŽูŠู’ ุฑูŽุงูŠูุŒ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ู…ูุชูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œAmma idan mugu ya bar dukan muguntarsa da ya aikata, ya kiyaye dokokina, ya bi shari'a, ya yi abin da yake daidai, zai rayu, ba zai mutu ba.