Ezekiel 18:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mai adalci ya juye daga adalcinsa ya yi zunubi, zai mutu saboda wannan; saboda zunubin da ya yi, zai mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مُتُمْ مَيْ أَدَلْثِے يَجُويَ دَغَ يِنْ أَدَلْثِنْسَ، بَايَ عَيْكَتَ غَسْكِيَ، حَڧِيڧَ ذَيْ مُتُ سَبُواْدَ رَشِنْ غَسْكِيَرْسَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da adali ya bar adalcinsa, ya kuwa aikata mugunta zai mutu saboda muguntarsa.