Ezekiel 18:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in mugun mutum ya juye daga muguntarsa ya kuma yi abin da yake daidai da kuma gaskiya, zai ceci ransa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูู…ูŽุŒ ุนูุฏูŽู†ู’ ู…ููˆุบูู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุฌููˆูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ูŠูู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุงุฑู’ุณูŽ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠูุŒ ูŠูŽูƒููˆูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุŒ ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฑูŽุงูŠู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuma mugu ya bar muguntarsa da yake yi, ya kuwa bi shari'a, ya yi abin da yake daidai, zai rayu.