Ezekiel 18:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka mutanen Israโ€™ila sun ce, โ€˜Hanyar Ubangiji ba daidai ba ce.โ€™ Hanyoyina ba daidai ba ne, ya gidan Israโ€™ila? Ba hanyoyinku ne ba daidai ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐุŒ โ€นุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุจูŽ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุจูŽุซูœู‰ูฐุžโ€บ ูŠูŽุง ูƒููˆ ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ู‡ูŽู†ู’ูŠููˆุงู’ูŠูู†ูŽ ุจูŽุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุจูŽู†ูœู‰ูฐุŸ ุงู”ูŽุดูœู‰ูฐุŒ ู‡ูŽู†ู’ูŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ูƒู ู†ูœู‰ูฐ ุจูŽุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen Isra'ila suna cewa hanyar Ubangiji ba daidai ba ce. Ya mutanen Isra'ila, hanyata ba daidai ba ce? Ashe, ba hanyarku ce ba daidai ba?