Ezekiel 18:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Muddin ina raye, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, ba za ku ƙara faɗar wannan karin magana a Isra’ila ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، حَڧِيڧَ، نَا ضَنْڟٜىٰ دَ رَيْنَ ثٜىٰوَ وَنَّنْ كَرِنْ مَغَنَ بَذَاكُ ڧَارَ أَمْڢَانِ دَ عِتَ عَ إِسْرَٰٓءِيلَ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni Ubangiji Allah na ce, hakika, ba za a ƙara faɗar wannan karin magana a Isra'ila ba.