Ezekiel 18:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku raba kanku da dukan laifofin da kuka yi, ku sami sabuwar zuciya da sabon ruhu. Don me za ku mutu, ya gidan Israโila?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููุฑูุฏู ุฏููููู ุฐูููุจููููู ููุบูููโุบูููุซู ููุทูููุฏู ูููููู ู
ูููุ ููุณูุงู
ููุงู ูููููููู ุณูุงุจูููุฑู ุฐููุซูููุง ุฏู ุณูุงุจููุงูู ุฑููุญู! ุฏููุงููู
ูููฐ ุฐูุงูู ู
ูุชูุ ููุง ููู ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku rabu da laifofin da kuka yi mini, sa'an nan ku samo wa kanku sabuwar zuciya da sabon hali. Don me za ku mutu, ya ku jama'ar Isra'ila?