Ezekiel 18:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ba na jin daɗin mutuwar wani, in ji Ubangiji Mai Iko Duka. Ku tuba don ku rayu!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا نِے بَانَجِنْ دَاطِنْ مُتُوَرْ كُواْوَ، إِنْجِنِ عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ، سَبُواْدَ حَكَ سَيْ كُجُويُواْ غَرٜىٰنِ كُرَايُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Ubangiji Allah na ce ba na murna da mutuwar kowa, saboda haka sai ku tuba domin ku rayu.”