Ezekiel 18:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kowane mai rai nawa ne, mahaifi da ɗa, duk nawa ne. Mutumin da ya yi zunubi shi zai mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ! دُكَنْ رَايُكَنْ مُتَنٜىٰ نَوَنٜىٰ، رَنْ إِيَايٜىٰ دَ نَیَیَ دُكَ نَوَنٜىٰ؞ مُتُمِنْ دَ يَيِ ذُنُوبِ، شِ ذَيْ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, dukan rayuka nawa ne, da ran uban da na ɗan, duka nawa ne. Wanda ya yi zunubi shi zai mutu.