Ezekiel 18:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“A ce akwai mai adalci wanda yake aikata abin da yake daidai da kuma gaskiya;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَا إِرِنْ مُتُمِنْ دَ ذَيْ رَايُ؞ «مُتُمْ مَيْ أَدَلْثِے وَنْدَ يَعَيْكَتَ غَسْكِيَ يَكُمَيِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ga irin mutumin da zai rayu, mutumin da yake adali, yana bin shari'a, yana kuma aikata abin da yake daidai,