Ezekiel 18:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba ya cin abinci a duwatsun tsafi ko ya dogara ga gumakan gidan Isra’ila. Ba ya ƙazantar da matar maƙwabcinsa ko ya kwana da mace lokacin al’adarta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ دَ بَايَ ثِنْ عَبِنْثِ أَوُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ عَتُدَّيْ، بَايَ كُمَ بَوْتَاوَ غُمَكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ بَايَ ڧَظَنْتَرْدَ مَاتَرْ مَڨُوبْثِنْسَ، بَايَ كُمَيِنْ كُسَدَ مَثٜىٰ أَ لُواْكَثِنْ غَنِنْ أَلْعَادَرْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan ba ya cin abinci a ɗakin tsafi, bai bauta wa gumakan mutanen Isra'ila ba, bai kwana da matar maƙwabcinsa ba, ba yakan kwana da mace a lokacin hailarta ba,