Ezekiel 18:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ya cin zalin wani, amma yakan mayar wa wanda ya ba shi jingina abin da ya jinginar masa. Ba ya yi fashi amma yakan ba wa mayunwata abinci ya kuma tanada wa marasa tufafi riga.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ูููููู ุฏููููููุ ุนูู
ููุง ูููููู ู
ูููุฑููู ู
ููู ุจูุงุดู ุงููุจูููุฏู ุนููู ุฌูููโุบูููุฑู ุฏููุงูู
ููู ููุฑููปูุฑู ุจูุงุดูุ ุจูุงูู ูููู ุณูุงุชูุงุ ุนูู
ููุง ูููููู ุจูุง ู
ูุงุณู ูููููู ุนูุจูููุซูุ ูููููู ููู
ูุจูุง ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุชฺูขููู ฺูุฑูุฑู ุฑููุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda ba ya cin zalin kowa, wanda yakan mayar wa wanda ya ba shi jingina abin da ya jinginar masa, wanda ba ya ฦwace, amma yakan ba mayunwanci abinci, wanda yakan ba huntu tufa,