Ezekiel 18:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ya ba da bashi da ruwa ko ya karษa ฦarin riba. Yakan janye hannunsa daga aikata mugunta yakan kuma yi shariโa cikin gaskiya tsakanin mutum da mutum.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูู ููุฑููปูุฑู ฺงูุธูุงู
ูุฑู ุฑููุจู ุนููููู ุจูุงุดูุ ูููุงู ููููุฑููปู ูููู ฺงูุงุฑู ุฏูุบู ุฑููุจูุฑูุ ูููููู ุฌูููููููฐ ุญููููููุณู ุฏูุบู ูููู ู
ูุบูููุชูุงุ ูููููู ููู
ููู ุดูุฑููุนูุฑู ุบูุณููููู ฺูููุงูููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุบูุฑูุฏูู
ู ุชูุดูุบู ฺูููุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wanda ba ya ba da bashi da ruwa, ko tare da wani ฦari, wanda yake hana hannunsa yin mugunta, amma yana goyon bayan gaskiya tsakanin masu gardama,