Ezekiel 19:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Mahaifiyarku kamar kuringa ce a cikin gonar inabi da aka shuka kusa da ruwa; ta ba da ’ya’ya da kuma cikakkun rassa saboda yalwan ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹مَامَرْكَ تَنَ كَمَ دَ إِتَاثٜىٰنْ إِنَبِے، وَنْدَ عَكَ دَسَ عَبَاكِنْ ضُوَ، يَحَيْڢِ یَیَ دَيَوَ عَكَنْ رَسَّنْسَ، يَيَلْوَتَ سَبُواْدَ إِسَشّٜىٰنْ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“ ‘Mahaifiyarka tana kama da kurangar inabi, Wadda aka dasa kusa da ruwa, Ta ba da 'ya'ya da rassa da yawa, saboda isasshen ruwa.