Ezekiel 19:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta goyi ɗaya daga cikin kwiyakwiyanta, ya yi girma ya zama zaki mai ƙarfi. Ya koyi yayyage abin da ya yi farauta yakan kuma cinye mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَا غُواْيِ طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَیَنْتَ، يَذَمَ ذَاكِ مَيْ ڧَرْڢِے؞ يَكُواْيِ يِنْ ڢَرَوْتَ دَ يَيَّاغٜىٰ دَبَّ، يَثِنْيٜىٰ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta goyi ɗaya daga cikin kwiyakwiyanta, Ya zama sagari, Sai ya koyi kamun nama, ya cinye mutane.