Ezekiel 19:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi ta yawo a cikin zakoki, gama yanzu shi zaki ne mai ƙarfi. Ya koyi yayyage abin da ya yi farauta yakan kuma cinye mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ تَيَٰوُاْ عَثِكِنْ ذَاكُواْكِ، يَذَمَ ذَاكِ مَيْ ڧَرْڢِے؞ يَكُواْيِ يِنْ ڢَرَوْتَ دَ يَيَّاغٜىٰ دَبَّ، يَثِنْيٜىٰ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi ta kai da kawowa a cikin zakoki, Ya zama sagari, Ya koyi kamun nama, ya cinye mutane.