Ezekiel 19:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya rurrushe kagaransu ya kuma ragargaza biranensu. Ƙasar da dukan waɗanda suke cikinta sun tsorata da jin rurinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَلَلَتَرْدَ وُرِنْ ٻُيَنْسُ، يَمَيْدَ بِرَنٜىٰنْسُ كُڢَيْ؞ ڧَسَرْ كُواْعِنَ دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْتَ سُنْ ڟُواْرَتَ دَ جِنْ رُورِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya lalatar da kagaransu, Ya mai da biranensu kufai, Ƙasar da waɗanda suke cikinta suka tsorata da jin rurinsa.