Ezekiel 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda ya nannaษe a gabana. A kowane gefensa akwai rubutun kalmomin makoki da kuka da kuma kaito.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุจููุทูููฐ ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขููู ุงููุบูุจูููุ ููุชฺููขููู ููููุฏู ุฑูุจููุชูู ุซููู ุฏู ููุฌูููฐุ ุงููุจููู ุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุณููู ู
ูุบูููโุบููููู ู
ููููุงููู ุฏู ุจฺูงููู ุซููู ุฏู ู
ูุณฺููขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya buษe littafin a gabana, akwai rubutu ciki da baya. Ba abin da aka rubuta sai maganganun baฦin ciki, da makoki, da kaito.