Ezekiel 2:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, โฦan mutum, ina aikan ka zuwa ga Israโilawa, zuwa ga alโummar โyan tawayen nan da suka yi mini tayarwa; su da kakanninsu sun yi mini tawaye har yฤ zuwa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุง ุซูููฐู
ููู ยซุทููู ู
ูุชูู
ูุ ููุง ุนูููููููฐูู ุฐูููุง ููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุงููููุนูู
ูู ู
ููู ุชูููุฑููู ููุฏูู ุชูุชูููุฑู ู
ูููุ ุณูู ุฏู ููุงูููููููุณู ุณููููู ุชููู ู
ููู ุฐููููุจููู ุบูููโุบูููุซู ููุฑูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce mini, โฦan mutum na aike ka zuwa wurin jama'ar Isra'ila, al'umma mai tayarwa, waษanda suka tayar mini. Su da ubanninsu suna yi ta yi mini laifi har yau.