Ezekiel 2:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da nake aikan ka masu ฦin ji ne da kuma taurinkai. Ka faษa musu cewa, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya faษa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุฑูููุฑู ูููู ุฐูุฑูููุซูููฐ ู
ููู ุชูููุฑููู ููููุ ู
ููู ุชูููุฑููู ุฐููุซูููุง ููู
ูุ ุบูุงุดู ูููู ููุนูููููููฐูู ููุฑูููุณูุ ุณููู ฺููขูุทูุง ู
ูุณูุ โนุบูุง ุงููุจูููุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุงุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su mutane ne marasa kunya, masu taurinkai. Ga shi kuwa, na aike ka gare su, ka ce musu, โGa abin da Ubangiji Mai Runduna ya faษa.โ