Ezekiel 2:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kai, ɗan mutum, ka saurari abin da zan faɗa maka. Kada ka yi tawaye kamar wannan gidan ’yan tawaye; ka buɗe bakinka ka kuma ci abin da na ba ka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَمَّا كَيْ، يَا طَنْ مُتُمْ، جِ أَبِنْدَ نَكٜىٰ ڢَطَا مَكَ؞ كَدَ كَذَمَ طَنْ تَاوَيٜىٰ كَمَرْ یَنْ تَاوَيٜىٰنَّنْ؞ سَيْ كَبُوطٜىٰ بَاكِنْكَ، كَثِ أَبِنْدَ نَكٜىٰ بَاكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amma kai, ya ɗan mutum, ka ji abin da zan faɗa maka, kada ka zama mai tayarwa kamar 'yan tawayen nan. Sai ka buɗe bakinka, ka ci abin da zan ba ka.”