Ezekiel 20:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ba su Asabbataina kamar alama tsakaninmu, domin su san cewa Ni Ubangiji ne yake tsarkake su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَمَا، نَبَاسُ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ تَاوَ، تَذَمَ عَلَمَ ڟَكَانِينَ دَسُو دُواْمِنْ سُسَنِ ثٜىٰوَ نِے يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ وَنْدَ يَڟَرْكَكٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma ba su ranar Asabar don ta zama alama tsakanina da su, don kuma su sani ni ne Ubangiji wanda yake tsarkake su.