Ezekiel 20:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโDuk da haka mutanen Israโila suka yi mini tawaye a cikin hamada. Ba su bi ฦaโidodina ba amma suka ki dokokina, ko da yake mutumin da ya yi biyayya da su zai rayu ta wurinsu, suka ษata Asabbataina ฦwarai. Saboda haka na ce zan zuba hasalata a kansu in kuma hallaka su a hamada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุบูุฏููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุชูููุฑู ู
ููู ุงููุฏูุงุฌูุ ุจู ุณููู ุชฺูขููู ุจูุณูุบู ฺงููฐุนูุฏููุงูุฏููู ุจูุ ุณฺูููงู ุนูู
ูุฑูููููููุ ููุทูููุฏู ุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ููููููุงููููฐุณู ุฐููู ุฑูุงููุ ุณููููู ุจูููุธู ุฏู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุชูุงูู ฺจููุฑูููุ ยซ โนุณููู ูููู ุชูููุงูู ุซูููฐูู ุฐููู ุธูุจู ฺขูุดููู ุนูููููุณู ุนูุซููููู ุฏูุงุฌูุ ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ููููุฑู ุฏูุณูู ุบูุจูุงุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen Isra'ila suka tayar mini a cikin jeji, ba su bi dokokina da ka'idodina ba, waษanda idan mutum ya kiyaye su, zai rayu. Suka ษata ranar Asabar ฦwarai. Sai na ce zan zubo musu da hasalata, in aukar da fushina a kansu.