Ezekiel 20:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saboda sunana na yi abin da zai kiyaye shi daga ƙazantuwa a idanun al’umman da a idonsu na fisshe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنَ بَنْ يِوَنَّنْبَ، دُواْمِنْ كَدَ عَيِ بَنْظَ دَ سُونَنَ أَعِدُوانْ أَلْعُمَّيْ، وَطَنْدَ نَڢِتَرْدَ جَمَعَتَ أَعِدُوانْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma saboda sunana ban yi wannan ba, domin kada a saɓi sunana a cikin sauran al'umma waɗanda a kan idonsu na fisshe su.