Ezekiel 20:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin sun ƙi dokokina ba su kuwa bi ƙa’idodina ba suka kuma ƙazantar da Asabbataina. Gama zukatansu sun fi so su bauta wa gumakansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِهَكَ سَبُواْدَ سُنْڧِے عُمَرْنَيْنَ، بَسُ كُمَيِ تَڢِيَ عَثِكِنْ ڧَٰعِدُواْدِنَبَ، سُكَيِ بَنْظَ دَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ تَاوَ، غَمَا ذُوثِيَارْسُ تَڢِے سُوانْ غُمَكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin sun ƙi su bi ka'idodina da dokokina. Suka ɓata ranar Asabar ɗina, gama zuciyarsu ta fi so ta bauta wa gumaka.