Ezekiel 20:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka na dube su ta tausayi ba zan hallaka su ko in kawo ƙarshensu a hamada ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، نَدُوبٜىٰسُ دَ عِدُوانْ تَوْسَيِ، بَنْ كَوَرْ دَسُو غَبَاطَيَ عَثِكِنْ دَاجِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Duk da haka na yafe musu, ban hallaka su ba, ban kuma shafe su a jeji ba.