Ezekiel 20:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na faɗa wa ’ya’yansu a hamada, “Kada ku bi farillai kakanninku ko ku kiyaye dokokinsu ko ku ƙazantar da kanku da gumakansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹سَيْ نَثٜىٰ وَیَیَنْسُ عَثِكِنْ دَاجِ «كَدَ كُيِ تَڢِيَ بِسَغَ ڧَٰعِدُواْدِنْ إِيَايٜىٰنْكُ، كُواْ كُكِيَايٜىٰ عُمَرْنَنْسُ، كَدَ كُمَ كُڧَظَنْتَرْدَ كَنْكُ دَ غُمَكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ce wa 'ya'yansu a jeji, ‘Kada ku bi dokokin ubanninku, ko kuwa ku kiyaye ka'idodinsu, kada kuma ku ɓata kanku da gumakansu.