Ezekiel 20:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin ba su kiyaye dokokina ba amma suka ƙi ƙa’idodina suka kuma ƙazantar da Asabbataina, idanunsu suka yi sha’awar gumakan kakanninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ بَسُ كِيَايٜىٰ عُمَرْنَيْنَبَ، عَمَّا سُنْڧِے سُيِ تَڢِيَ بِسَغَ ڧَٰعِدُواْدِنَ، سُكَ كُمَيِ بَنْظَ دَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ تَاوَ وَدَّ نَثٜىٰ سُكِيَايٜىٰ، حَنْكَلِنْسُ يَكُواْمَ غَ غُمَكَنْ كَاكَنِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin ba su kiyaye ka'idodina da dokokina ba, suka ɓata ranar Asabar ɗina, suka bauta wa gumakan kakanninsu.