Ezekiel 20:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma ba da su ga farillan da ba su da kyau da dokokin da ba za su rayu ta wurinsu ba;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ حَكَمَا نَبَادَسُ غَ ڧَٰعِدُواْدِ مَرَسَ أَمْڢَانِ دَ عُمَرْنَنْ دَ بَذَاسُ عِيَ رَايُ تَوُرِنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma na ba su dokoki da ƙa'idodi marasa amfani, waɗanda ba za su rayu ta wurinsu ba.