Ezekiel 20:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da na kawo su cikin ฦasar da na rantse zan ba su suka kuma ga tudu mai tsawo ko itace mai ganye, a can suka miฦa hadayunsu, suka yi sadakokin da suka tsokane ni na yi fushi, suka miฦa turaren ฦanshinsu suka kuma zuba sadakokinsu na sha.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุณูุนูุฏูู ูููููฐููุงูุณู ุซููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ููุฑฺููููููฐ ุฐูููุจูุงุณูุ ุณูุนูุฏูู ุณูููุบู ูููู ุชูุฏู ูููุงู ุงููุชูุงุซูููฐ ู
ููู ุบูููููููฐุ ุงููููุฑููู ููููฐ ุฐูุงุณู ู
ฺููงู ููุฏูุงููููุณูุ ุญููู ูููู ุณูููุชูุงุฏู ฺขูุดููู ุชูููุฑููู ููุฏูุงููููุณูุ ุงููููุฑููู ููููฐ ุณููู ู
ฺููงู ููุฏูุงููููุณู ููุชูุฑูุงุฑูููฐ ู
ููู ฺงูููุดู ุฏู ููุงููุจููู ุดูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sa'ad da na kawo su cikin ฦasar da na rantse zan ba su, sa'ad da suka ga kowane tudu da kowane itace mai ganye, sai suka miฦa hadayunsu a wuraren nan suka tsokane ni da hadayunsu. A wuraren ne suka miฦa hadayunsu na turare mai ฦanshi da hadayu na sha.โ