Ezekiel 20:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Kukan ce, “Kuna so ku zama kamar sauran al’ummai, kamar sauran mutanen duniya, waɗanda suke bauta wa itace da dutse.” Amma abin da kuke tunani ba zai taɓa faruwa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹تُنَانِنْ دَ كُكٜىٰيِ أَ ذُوثِيَارْكُ ثٜىٰوَ «بَرِ مُذَمَ كَمَرْ سَوْرَنْ أَلْعُمَّيْ دَ سَوْرَنْ ظُرِيُواْيِنْ ڧَسَاشٜىٰ مَاسُ بَوْتَاوَ إِتَاثٜىٰ دَ دُوڟٜىٰ،» وَنَّنْ بَذَيْ تَٻَ ڢَرُوَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tunanin nan da kuke yi a zuciyarku, cewa kuna so ku zama kamar sauran al'umma da kabilan ƙasashe, ku bauta wa itace da dutse, ba zai taɓa faruwa ba.’