Ezekiel 20:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin ina raye, in ji Ubangiji Mai Iko Duka, zan yi mulki a kanku da hannu mai iko da kuma hannu mai ƙarfi da kuma fushi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، نَا ضَنْڟٜىٰ دَ رَيْنَ، إِنْجِنِ عُبَنْغِجِ يَهْوٜىٰهْ ، لَلَّيْ ذَنْيِ مُلْكِ عَكَنْكُ دَ حَنُّ مَيْ إِيكُواْ دَ يِنْ مَنْيَنْ أَيُّكَ نَبَنْ مَامَاكِ، تَرٜىٰدَ ذَاڢِنْ ڢُشِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Hakika, ni Ubangiji Allah na ce, zan sarauce ku ƙarfi da yaji, da fushi,