Ezekiel 20:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan karɓe ku kamar turare mai ƙanshi sa’ad da na fitar da ku daga al’ummai na kuma tattara ku daga ƙasashe inda aka warwatsa ku, zan kuma nuna kaina mai tsarki a cikinku a idon al’ummai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نَڢِتُواْ دَكُو دَغَ ثِكِنْ ڧَبِيلُ، نَكُمَ تَتَّرَاكُ دَغَ ڧَسَاشٜىٰ عِنْدَ نَوَاڟَرْ دَكُو، ذَنْجِے دَاطِنْكُ كَمَرْ ڧَنْشِنْ تُرَارٜىٰ مَيْ دَاطِے نَهَدَايُ؞ ذَنْ نُونَ ڟَرْكِنَ عَثِكِنْكُ أَعِدُوانْ أَلْعُمَّيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan karɓe ku kamar turare mai ƙanshi sa'ad da na fisshe ku daga cikin sauran mutane, na tattaro ku daga ƙasashen da aka warwatsa ku. Zan nuna tsarkina a cikinku a idon sauran al'umma.