Ezekiel 20:42 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan za ku san cewa ni ne Ubangiji sa’ad da na kawo ku cikin ƙasar Isra’ila, ƙasar da na ɗaga hannu na rantse zan ba wa kakanninku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ سَنِ ثٜىٰوَ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ ، سَعَدَّ نَكَٰوُاْكُ ثِكِنْ ڧَسَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، ڧَسَرْدَ نَرَنْڟٜىٰ ذَنْبَا كَاكَنِّنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku sani ni ne Ubangiji sa'ad da na kawo ku ƙasar Isra'ila, ƙasar da na rantse zan ba kakanninku.