Ezekiel 20:43 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can za ku tuna da halinku da kuma dukan ayyukanku waษ—anda kuka ษ“ata kanku da su, za ku kuwa ji ฦ™yamar kanku saboda mugayen abubuwan da kuka aikata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุซูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒู ุชูู†ูŽ ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽูŠู ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒู ุฏูŽุณููˆุž ุฐูŽุงูƒููŠู ฺจูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽู†ู’ูƒู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A nan za ku tuna da ayyukanku da dukan abubuwa da kuka ษ“ata kanku da su. Za ku ji ฦ™yamar kanku saboda mugayen abubuwa da kuka aikata.