Ezekiel 20:46 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, ka kafa fuskarka wajen kudu; ka yi wa’azi a kan kudu ka kuma yi annabci a kan kurmin ƙasar kudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، كَڢُسْكَنْثِ كُدُ، كَيِ أَنَّبْثِ نَغَابَادَ يَنْكِنْ كُدُ، كَيِ أَنَّبْثِ غَابَادَ ڧَسَرْ كُرْمِ أَ نٜىٰغٜىٰبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ɗan mutum, ka fuskanci wajen kudu ka ja kunnen mutanen kudu, ka kuma yi annabci gāba da kurmin ƙasar Negeb.