Ezekiel 20:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka faษa wa kurmin kudanci, โJi maganar Ubangiji. Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ina gab da sa maka wuta, za tฤ kuwa cinye dukan itatuwanki sarai, da ษanye da busasshe. Ba za a kashe wutar da take ci ba, kuma kowace fuska a kudu zuwa arewa za tฤ ฦone.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ููููุฑูู
ููู ููููฐุบูููฐุจูุ โนุฌูู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุฐููู ููููู ููุชูุง ุนูุซูููููููุ ููุชูุฑู ุฐูุงุชู ุซูููููููฐ ูููุงูููููููฐ ุทูููููููฐูู ุงููุชูุงุซูููฐ ุฏู ูููุงูููููููฐ ุจููุณูุดููููฐูู ุงููุชูุงุซูููฐ ุนูุซูููููููุ ุจูุฐูุงุนู ููุดูููฐ ููุชูุฑู ูููู ุฏูุชูููููฐุซูุจูุ ููุชูุง ู
ูููุซู ุฐูุงุชู ุชููปู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุชูุณูุงู
ู ุชูููุฏูุบู ููุฏู ุญูุฑู ุฐูููุง ุงููุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce wa kurmin Negeb, โKa ji maganar Ubangiji, gama Ubangiji Allah ya ce zai kunna wuta a cikinka, za ta kuwa cinye kowane ษanyen itace, da kowane busasshen itacen da take cikinka. Ba za a kashe harshen wutar ba. Harshen wutar zai babbake kowace fuska daga kudu zuwa arewa.