Ezekiel 20:48 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowa zai san cewa Ni Ubangiji ne ya ƙuna ta; ba za a kashe ta ba.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ مَاسُ رَيْ ذَاسُ سَنِ ثٜىٰوَ نِے يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ نَكُنَّ وُتَرْ، بَاوَنْدَ ذَيْكَشٜىٰتَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan masu rai za su sani ni Ubangiji ne na kunna wutar, ba wanda zai kashe ta.”’