Ezekiel 20:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ka ce musu, โGa abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa a ranar da na zaษi Israโila, na ษaga hannuna, na rantse wa zuriyar gidan Yaฦub na kuma bayyana kaina gare su a Masar da hannun da na ษaga na ce musu, โNi ne Ubangiji Allahnku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐ ู
ูุณูุ โนุงููููุฌููู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููููููฐูู ุ ุงูู ุฑูุงููุฑูุฏู ููุฐูุงูปู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููู ุถฺููููููุง ุบู ุฐูุฑูููุฑู ุบูุฏููู ููุนฺูงููุจูุ ููุทูุบู ูููููููู ููุง ุถฺููููููฐ ู
ูุณู ุซูููฐูู ยซููููููฐ ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุยป ููููู
ู ุจูููููู ูููููู ุบูุฑูููฐุณู ุนฺูงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ce musu, ni Ubangiji Allah, na ce a ranar da na zaษi Isra'ila na ta da hannuna, na rantse wa zuriyar Yakubu, na kuma bayyana kaina a gare su a ฦasar Masar, cewa ni ne Ubangiji Allahnsu,