Ezekiel 20:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œโ€†โ€˜Amma sai suka yi tawaye a kaina ba su kuwa saurare ni ba; ba su zubar da mugayen siffofin da suka kafa idanunsu a kai ba, balle su ฦ™i gumakan Masar. Saboda haka zan zubo hasalata a kansu in kuma aukar musu da fushina a Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซ โ€นุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณููƒูŽ ุชูŽูŠูŽุฑู’ ู…ูู†ูุŒ ุจูŽุณู ุฏูŽุงู…ู ุณูุฌูู†ูุจูŽุž ุจูŽุณู ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุง ู†ูŽุดูŽุนูŽูˆูŽุฑู’ ุนูุฏูŽู†ููˆู†ู’ุณูุจูŽุŒ ุจูŽุณู ูƒููˆูŽ ุฑูŽุจู ุฏูŽ ุบูู…ูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ ุจูŽุž ยซ โ€นุณูŽูŠู’ ู†ูŽูŠู ุชูู†ูŽุงู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽู†ู’ ุธูุจูŽ ู…ูุณู ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ฺขูุดูู†ูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ ุบูŽู…ูŽ ฺขูุดูู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณู ุชูู†ู’ ุณูู†ูŽ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka tayar mini, ba su ji ni ba, ba su yi watsi da abubuwan banฦ™yama da suke jin daษ—insu ba, ba su rabu da gumakan Masarawa ba. Sai na ce zan zubo musu da hasalata, in aukar musu da fushina a ฦ™asar Masar.