Ezekiel 20:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma saboda sunana na yi abin da zai kiyaye shi daga ฦ™azantuwa a idanun alโ€™umman da suka zauna a ciki da kuma a idanun alโ€™ummai da na bayyana kaina ga Israโ€™ilawa ta wurin fitar da su daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุบูุฑู’ู…ูŽู…ูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ุจูŽู†ู’ ูŠููˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ุจูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุนูŽูŠูุจูŽู†ู’ุธูŽ ุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐุž ุบูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ ู†ูŽุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐุณูุŒ ูŠูŽุงูŠูู†ู’ ุฏูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูุชููˆุงู’ ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma saboda sunana ban yi wannan ba, domin kada a saษ“i sunana cikin sauran al'umma inda mutanen Isra'ila suke zaune, gama na sanar da kaina ga mutanen Isra'ila, a gaban sauran al'umma kuma, sa'ad da na fito da mutanen Isra'ila, daga ฦ™asar Masar.